Buhari Ya Yi Allah Wa-Dai Da Kisan Malamin Da Sojoji Su Ka Yi A Yobe
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bayar da umarnin hukunta wadanda aka samu da hannu a cikin kisan Sheikh Goni Aisami na Jihar Yobe. Mai magana da yawun Shugaban Malam Garba…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bayar da umarnin hukunta wadanda aka samu da hannu a cikin kisan Sheikh Goni Aisami na Jihar Yobe. Mai magana da yawun Shugaban Malam Garba…
Wasu ‘yan bindiga sun hallaka mutane shida tare da yin garkuwa da ma’aikata uku a lokacin da su ka kai hari wani kamfanin sarrafa tasa da ke garin Ajaokuta da…
Wata babbar kotu da ke Jihar Akwa-Ibom ta yankewa wani basarake mazaunin Efam-Ibom da ke Jihar hukuncin kisa ta hanyar rayata sakamakon kamashi da aikata manyan laifuka. Bayan gurfanar da…
Hukumomin tsaro a babban birnin tarayya Abuja sun kama mutane 480 wadanda ake zargi sun tsere daga gidan yarin kuje a yayi harin ‘yan bindiga. Shugaban jami’an tsaron karta kwana…
Gwamnatin tarayyar Najeriya za ta karbe kwangilar aikin jirgin kasa da ta bai wa Kamfanin CCECC mallakin kasar China. Ministan Sufuri na Najeriya Mu’azu Sambo shi ne ya bayyana hakan…
Wasu ƴan bindiga sun hallaka jami’an ‘yan sanda hudu a lokacin da su ka kai hari wani ofishin yan sanda a jihar Imo. Lamarin ya farune a daren ranar juma…
Gwanan Jihar Bauchi ya sanya hannu akan wasu dokoki 12 wanda majalisar jihar ta mika masa. Gwamna Bala Muhammad ya sanya hannu a dokokin ne a jiya Juma’a a far…
Majalisar dokokin Jihar Zamfara ta amince da dokar bayar da kariya ga masu bukata ta Musamman da kuma jindadin al’umar Jihar. Jami’in yada labarai na Majalisar Nasir Biyabiki shine ya…
Wasu mahara sun hallaka mutane shida a jihar Kogi ciki har da sufurtandan yan sandan da wasu yan kasar waje biyu a lokacin da su ka kai musu hari. Yan…
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya mika sakon ta’aziyya ga rundunar yan sandan Najeriya da iyalan tsohon Sufeto Janar na “yan sandan Mustapha Tafa Balogun bisa rasuwar sa a ranar Alhamis…