Gwamnatin Jihar Nassarawa Ta Cafke Manyan Motoci Maƙare Da Gawayi
Ma’aikatar Muhalli a Jihar Nasarawa ta kama gawayi mai tarin yawa wanda aka samar ba tare da iznin gwamnati ba. Tun a baya gwamnatin jihar ta yi gargadin a kan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ma’aikatar Muhalli a Jihar Nasarawa ta kama gawayi mai tarin yawa wanda aka samar ba tare da iznin gwamnati ba. Tun a baya gwamnatin jihar ta yi gargadin a kan…
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki kauyen ‘Yar Tsakuwa da ke karamar hukumar Rabah a jihar Sakkwato, inda suka yi awon gaba da mutane tara, ciki har da kansilan yankin,…
Daga Amina Tahir Muhammad Wani mutum mai shekaru 76 a duniya Samuel Akande a yau Alhamis ya maka matarsa mai suna Gift a gaban wata kotu ta Iyana-Ipaja, bisa zargin…
Daga Amina Tahir Muhammad Gwamnan jihar Borno, Babagana Uamara Zulum, ya ce jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da na jam’iyyar APC shi ne zai tabbatar da nasarar jam’iyyar a…
Daga Khadija Ahmad Tahir Hukumar Hisbah a Kano ta kama wasu kwalaben barasa guda 3,800,000 tare da fasa su. Kwamandan Hukumar Hisbah a Kano Ustaz Haruna Ibn Sina shi ne…
Daga Amina Tahir Muhammad Gwamnatin Kano ce dai ta yi ƙarar Abduljabbar Kabara a gaban kotu bisa zargin kalaman da za su iya tayar da fitina da kuma yin ɓatanci…
Huukumar lafiya ta duniya WHO ta ce annobar cuutar Korona na raguwa a nahiyar Afrika. Hukumar ta ce an samu raguwar yaduwar nau’in cutar a kudanci da yankin sahara a…
Daga Amina Tahir Muhammad Gwamnatin tarayya a wani yunkuri na kawo karshen cutar ƙanjamau a matsayin barazana ga lafiyar al’umma, ta bayyana shirin kashe N62bn a duk shekara domin kula…
Daga Khadija Ahmad Tahir Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumin Kabir Usman ya bayyana hakan ne a fadar sa a lokacin da mataimakin shuguban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya kai masa ziyara…
Daga Khadija Ahmad Tahir Kungiyar kiritoci ta CAN treshen jihar Kwara barranta kanta daga goyon bayan saka hijabi ga ƴan makaranta. Ƙungiyar ta musanta hakan ne a wata wasika da…