Buhari Ya Umarci Sojoji Da Sauran Jami’an Tsaro Su Haɗa Kai Don Fatattakar Ƴan Ta’adda
Daga Amina Tahir Muhammad Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci sojoji da sauran jami’an tsaro da su tunkari duk wani mutum ko kungiyar da ke kawo cikas ga kokarin samar…