Mutum mafi girman Harshe
NICK STOEBERL Ya kasance mutumin da ya fi kowa tsawon harshe a duniya, wanda duniya ta tabbatar da hakan. Nick ɗan asalin ƙasar amurka ya bayyana farin cikinsa da yake…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
NICK STOEBERL Ya kasance mutumin da ya fi kowa tsawon harshe a duniya, wanda duniya ta tabbatar da hakan. Nick ɗan asalin ƙasar amurka ya bayyana farin cikinsa da yake…
TRAN VAN HAY ya kasance dan asalin kasar Sin wato China, kuma shi ne mutumin da yafi kowa tsawon gashin kai a duniya, ya kasance yana yin gammo da gashin…
Gwamnatin ƙasar New Zealand ta tura jami’an tsaro na musanman domin kwato wata jami’ar lafiya ta ƙasar mai suna Louisa Akavi,mai shekaru 62 wacce mayaƙan IS suka yi garkuwa da…
Ƙasar Pakistan sun bayyana cewa sun samu Rahoton cewa ƙasar Indiya na shirin kawo mata hari. Ministan harkokin wajen ƙasar pakistan Shah Mahmood Qureshi ne ya bayyana hakan ga manema…
Bayanin dake fitowa ta bakin shugaban Gwamnatin ƙasar Austria, Sebastian Kurz ya bayyana cewa, maharin masallacin Newzealand ya na da alaƙa da wata ƙungiya dake Rajin nuna wariyar Farar Fatar…
Prime ministan Ƙasar NewZealand Jacinda Ardern ta tabbatar da cewa Brenton Harrison ya tura mata saƙon zai kai hari a wasu masallatai. Sai dai rashin sanin taka maimai wurin da…
Hukumomin lafiya ta ƙasar italiya ta sanya dokar hana yara zuwa makaranta har sai an tabbatar da shaidai da ke nuna cewa anyi wa yara Rigakafin cutar ƙyanda. Hukumomin sun…
Gwamnatin Aljeriya ta ɗauki matakin rufe ilahirin jami’o’in ƙasar, makwanni biyu kafin fara hutunsu a hukumance, don daƙile aniyar dubban ɗaliban da ke shiga zanga-zangar adawa da tazarcen shugaba AbdelAziz…
sakamakon matsalolin cikin gidan da suka addabe su. Ƙungiyar ta sanar da haka ne yayin gabatar da rahotan ta na wannan shekara. Rahotan ƙungiyar na bana yace ƙasar Amurka da…
Daga Ahmad Hysam Ƙungiyar Tarayyar Turai da ma sauran ƙasashe mambobinta, sun ce lura da ƙuri’ar da ƴan majalisar Birtaniya suka kaɗa da ke yin watsi da yarjejeniyar da Theresa…