Ƴan Sanda Sun Tabbatar Da Sace Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Kebbi.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta ce wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun sace mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar, Alhaji Muhammad Sama’ila-Bagudo a karamar hukumar Bagudo. Kakakin rundunar…
Sabbin Hafsoshin Tsaro: Sanata Barau Ya Nemi Su Nuna Cikakkiyar Biyayya Ga Shugaban Ƙasa Da kuma Kundin Tsarin Mulkin Najeriya
Daga Abba Anwar, Kano Ko da yake ina cikin jimamin rasuwar surukata, Hajiya Halima Mohammed Ibrahim Tsofo, wadda ta rasu yau kwana uku kenan a Maiduguri, na nemi…
Ƴan Sanda A Adamawa Sun Kama Wani Matashi Da Ya Mallaki Bindiga Ba Bisa Ƙa’ida Ba
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama wani matashi mai shekaru 32 Anas Dauda, mazaunin unguwar Jalingo B, a zamabar Lamorde a karamar hukumar Mubi ta Kudu bisa laifin mallakar…
Kotu Ta Dakatar Da Jam’iyyar PDP Daga Gudanar Da Taronta Na Ƙasa
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta umurci jam’iyyar PDP da ta dakatar da ci gaba da gudanar da shirye-shiryen babban taronta na Ƙasa da…
Kotu Ta Dakatar Da Jam’iyyar PDP Daga Gudanar Da Taronta Na Ƙasa
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta umurci jam’iyyar PDP da ta dakatar da ci gaba da gudanar da shirye-shiryen babban taronta na Ƙasa da…
Ba Wanda Ya Isa Ya Sa Na Koma APC – Gwamnan Plateau
Gwamnan jihar Plateau Caleb Mutfwang ya ce ba zai Iya barin jam iyyar PDP ya koma Jam iyyar APC ba duk da matsin lamba da ya ke samu don ganin…
Ma’aikatan Shari’a A Kaduna Za su Fara Yajin Aiki
Ƙungiyar ma aikatan shari ar Najeriya reshen jihar Kaduna sun tafi yajin aikin sai baba ta gani da zai fara a gobe Litinin 27 ga watan Oktoba shekarar 2025, saboda…
Najeriya Ta Fitar Da Naira Biliyan 32.9 Da Za a Kashe Don Inganta Kiwon Lafiya
Gwamnatin Tarayya ta amince da fitar da Naira Biliyan 32.9 don gudanar da shirin Basic Health Care Provision Fund (BHCPF), wanda zai tallafawa cibiyoyin kiwon lafiya a matakin ƙasa baki…
Gwamnatin Tarayya Na Alhinin Fashewar Tankar Mai a Niger
Gwamnatin Tarayya ta bayyana “alhini da jimami matuƙa” bisa mummunar fashewar tankar mai da ta auku a Essa da ke Ƙaramar Hukumar Katcha ta Jihar Neja kwanaki kaɗan da suka…
An Samu Raguwar Afkuwa Haɗɗura A Zamfara
Hukumar hana afkuwar haddura a Najeriya FRSC ta ce an samu raguwa haddura da kaso 6 a jihar Zamfara. Kwamandan hukumar Aliyu Ma’aji ne ya bayyana haka yayin taron manema…
