Mun karɓi dukkan kayan aiki daga Abuja kuma za mu fara rabasu ga ofisoshinmu na ƙananan hukumomi da ke Kano ranar Laraba – INEC
Kwamishinan zaɓe na jihar Kano Farfesa Riskuwa Arahu Shehu ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai a jihar Kano. Kwamsihinan ya bayyana cewar sun karɓi dukkanin kayan aikin…
Duk wanda ya saci akwatin zaɓe a bakin ransa
Shugaba Buhari ya umarci jami an tsaro da su kawar da suk wanda ya saci akwatin zaɓe. Cikin jawabin shugaban ƙasa Buhari yayin tattaunawa da masu ruwa da tsaki na…
Dole INEC ta yi aiki sahihi tunda mun basu duk abinda suke buƙata
Cikin kalaman shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yayin zaman gaggawa da aka yi yau a Abuja ya bayyana cewar an bawa hukumar zaɓe dukkan abinda suke buƙata. Ya ce wajibi ne…
Buhari ya kira taron gaggawa a kan zaɓe yanzunnan
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kira taron gaggawa a fadarsa don tattauna al amuran da suka shafi siyasa. Shugaban wanda ya ke gudanar da taron tare da gwamnonin jam iyyar…
Yadda na fara gyaran jannareto – wata Budurwa a Kano
Fadila Sani Shu’aibu ƴar jihar Kano a ƙaramar Hukumar Fagge ta bayyana cewar sha’awa ce ta sakata yin sana’ar wadda a yanzu ta zamto mata madogara. Tun bayan da ta…
Buhari yayi Allah wadai da hukumar zaɓe kan ɗage zaɓe sannan ya koma Abuja
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya nuna rashin jin daɗinsa kan abin da hukumar Zaɓe tayi kan ɗage zaɓe. Shugaban ya bayyana hakan ne a shafinsa na twita daga bisani ya…
Kun san ma’anar jagaliya a siyasa?
Jagaliya na nufin biyayya ko goya baya ga duk wani shugaba, ko wani ɗan takara mai neman wata kujera, ko kuma wani mai muƙami irin na siyasa akan duk wani…
YADDA AKE LEMON SHINKAFA
Uwar gida da amarya barkanmu da wannan lokaci, sannunmu da sake haɗuwa ta cikin shafin girke-girke a yau za mu kawo yadda ake sarrafa lemon shinkafa. Kayan haɗin da ake…
Lokaci yayi da yakamata na huta cewar Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari
Idan na sake fɗuwa zaɓe ba zan kuma fitowa takara ba, komawa zanyi na zauna na huta mu cigaba da yiwa ƙasarmu addu a.
Ɗage zaɓen shugaban ƙasa da ƴan majalisu bashi da alaƙa da siyasa
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC farfesa mahmoud yakubu ya bayyana dage zaɓen da akayi bashi da alaƙa da siyasa. Shugaban ya bayyana hakan ne ga manema…