Ya Zama Wajibi A Yi Bincike Akan Rikicin Da Ke Faruwa Tsakanin Akpabio Da Natasha – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban Kasa Alhaji Atiku Abubakar ya nuna takaicinsa bisa matsalar da kunno kai a Majlisar Dattawa tsakanin shugaban Majalisar Sanata Godswill Akpabio da Sanata Natasha Akpoti. Atiku ya…
Ku Taimakawa Marasa Karfi A Watan Ramadan – Tinubu
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya yi kira ga al’ummar da su amfani da wananan wata na Ramadan wajen gudanar da addu’o’in neman zaman lafiya da ci gaba mai dorewa a…
Fadar Sarkin Musulmi A Najeriya Ta Sanar Da Ganin Jinjirin Watan Ramadan
Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar Na lll ya sanar da ganin jinjirin watan Azumin Ramadan a yau Juma’a a Najeriya. Alhaji Sa’ad ya bayyana cewa an ga…
Kungiyar Kwadago Ta Janye Daga Yajin Aikin Da Ta Shirya Gudanarwa A Gobe Asabar
Kungiyar kwadago a Najeriya NLC ta janye daga shirin tafiya yajin aikin da ta kudiri aniyar yi a farkon watan Maris. Hakan ya biyo bayan wani zama da aka yi…
Gwamnatin Kano Ta Bukaci Shugaba Bola Tinubu Ya Gaggauta Fitar Da Aminu Ado Daga Kano
Gwamnatin jihar Kano ta buƙaci shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta fitar da sarki Aminu Ado Bayero daga cikin gidan sarki na Nassarawa. Mataimakin gwamnan jihar Kwamared Aminu…
Shugaba Tinubu Ya Rattaba Hannu Akan Kasafin Kudin Shekarar 2025
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya rattaba hannu akan kasafin kudin shekarar 2025 wanda ya kai naira tiriliyan 54.99. A ranar 13 ga watan Fabrairun nan ne majalisar dokokin Kasar ta…
Akpabio Ya Musanta Zargin Yunkurin Yin Lalata Da Sanata Nashata Akpoti-Uduagha
Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Godswill Akpabio ya musanta zargin da Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya Sanata Nashata Akpoti-Uduagha ta yi masa na yunkurin yin lalata da ita. Mai bai’wa…
Wasu ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Manoma Tara A Neja
Wasu Manoma Tara sun rasa rayukansu a lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kai hari Kauyen Karaga da ke yankin Bassa a cikin karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja. Wasu…
Jami’an Soji Sun Kama Wani Shugaban ‘Yan Bindiga A Zamfara
Jami’an Sojin Operation Fansar Yamma sun samu nasarar kama Shugaban ’yan Bindiga nan Kachallah Hassan Nabamamu da ke kai hare-hare a yankin Mada, Tsafe, da kuma wasu yankunan na Jihar…
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mutane Da Dama A Zamfara
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun hallaka mutane hudu, tare da yin garkuwa da mutane da dama a wasu hare-hare da suka kai wasu yankuna a Jihar Zamfara.…
