Zan cigaba da samawa al’umma walwada da tsaro – Buhari
Buhari ya bayyana Kano amatsayin jihar da aka fi kaunarsa fiye da mahaifarsa Daura. Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin cigaba da samar da tsaro tare dasamar da hanyoyin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Buhari ya bayyana Kano amatsayin jihar da aka fi kaunarsa fiye da mahaifarsa Daura. Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin cigaba da samar da tsaro tare dasamar da hanyoyin…
‘Yan Sanda na Farautar Ummi ZeeZee kan kazafin da ta yi wa Zaharaddeen, Fati, Sani Danja Wani abu da nake so in sanar da kai kuma shine Ummi fa ba…
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewar ya zo jihar kano ne don yaƙin neman zabensa. ya nemi hadin kan masarautar kano don sake komawa mukaminsa karo na biyu Sarkin Kano…
Shugaba Muhammadu Buhari ya sauka a jihar kano inda yake yaƙin neman zaɓensa a yau,
A ranar litinin ne kotun kula da da’ar ma’aikata CCT ta dage zaman sauraren tuhumar babban mai sharia’ar Najeriya, Walter Onnonghen da ya kamata a fara sauraro yau Litini zuwa…
Ma’aikatar kiwon Lafiya ta duniya (WHO) ta kira ga mutanen kasar nan da su rika motsa jiki a koda da yaushe, cewa rashin hakan na sa a kamu da cututtuka.…
Daga Ahmad Hysam Ƙungiyar Tarayyar Turai da ma sauran ƙasashe mambobinta, sun ce lura da ƙuri’ar da ƴan majalisar Birtaniya suka kaɗa da ke yin watsi da yarjejeniyar da Theresa…
Jaruma Rahama Sadau ta yi bikin kammala karatun Digiri wanda ta yi a jami’ar Eastern Mediterranean ,da ke ƙasar Cyprus. Jarumar wadda ta ɗauki hotuna zafafa ta kuma saka a…
Mahaifin tsohon Gwamnan Kano kuma hakimin Madobi Alhaji Musa Saleh Kwankwaso ya nuna Gmwannan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje a matsayin wanda ya cancanta a zaɓa a zaben 2019 kamar…