Wani Lauya ya ƙalubalanci umarnin ƙauracewa kotu bayan sauke tsohon alƙalin-alƙalai
Wani Lauya a jihar Kano Barista Ma’aruf Yakasai ya bayyana cewar ba dai-dai bane ƙauracewa kotu don sauke alƙalin-alƙalai ba. yayin taron manema labarai da ya yi a Kano ya…