Zan kyautata kasuwanci da walwalar ƴan jihar kano – Atiku
Miliyoyin mutane ne suka halarci wajen taronAtiku a Kano Ɗan takarar shuhgabancin ƙasar nan Alhaji Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ya sha alwahin kawar da ƙunci da ya ce ana…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Miliyoyin mutane ne suka halarci wajen taronAtiku a Kano Ɗan takarar shuhgabancin ƙasar nan Alhaji Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ya sha alwahin kawar da ƙunci da ya ce ana…
Taron PDP a yau kenan wanda yake gudana a jihar Kano, Adam Zango na cigaba da sa mutane nishadi a halin yanzu.
Gwamanan jihar Zamfara Abdul’aziz Yari ya bayyana cewar ba za a yi zaɓe a jiharsa ba matuƙar hukumar zaɓe ba ta ayyana sunan ɗan takarar jam iyyar APC ba. Hakan…
“Ba kuɗi ne a gabana ba domin kuɗi ba zai iya baka komai ba, amma a san mutum yana bayar da gudunmawa ma wani abu ne” inji Adam Zango. Jarumin…
Miliyyin mutane ne suke zaman daɓaro don jiran zuwan shugaba muhammadu Buhari a Jihar Legas A cigaba da yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa wanda ake sa ran gudanarsa a ranar…
Hukumar zabe a Najeriya INEC ta sanar da kara lokacin raba katin zabe bayan wa’adin da ta diba tun da farko ya cika. Shugaban hukumar INEC Farfesa Mahmood Yakubu ne…
ANAYI DA KAI SHAFI NE DA ZAI RINGA KAWO MUKU LABARAI NA BAN DARIYA DA NISHADAN TARWA, DOMIN SANYAKU FARIN CIKI A KOWANNE LOKACI, ZAI RINGA ZUWA A DUK RANAR…
Tun bayan dogon yajin aikin da ƙungiyar malaman jami’oi suke gudanarwa na tsawon wata uku. A jiya dai sun cimma matsaya da gwamnati inda suka amince da cewa yau juma’a…
Wani mutum ne dan Najeriya yabar kasarsa ya tafi Amerika domin yin aiki tsawon shekara da shekaru har yayi aure a can yayi yaya amma bai dawo Najeriya ba, abinka…
https://youtu.be/zztlUWJr-6I