Magoya bayan Abba gida gida sun fara murnar cin zaɓe kafin faɗar sakamako
A unguwanni da dama musamman yankin bachirawa, kurna da miltara, matasa da yawa suna wasanni da ababen hawa don nuna murnar zaɓen gwaninsu Abba Kabir da akafi sani da Abba…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
A unguwanni da dama musamman yankin bachirawa, kurna da miltara, matasa da yawa suna wasanni da ababen hawa don nuna murnar zaɓen gwaninsu Abba Kabir da akafi sani da Abba…
Tsananin tashin hankali na shiga yayin da na rabu da magoya bayana – Kwankwaso Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma Sanatan Kano ta tsakiya Rabi u Kwankwaso ya bayyana cewar ba…
Gwamnan jihar Kano ya bayyana cewar a shirye yake don ganin an sulhuntasu da mai gidansa kuma amininsa Sanata Rabi u Musa Kwankwaso. Gwamna Abdullahi Ganduje ya bayyana hakan ne…
Tsohon mai horar da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid Zinedine Zidane ya nuna ki amincewa da sake komawa ƙungiyar Kwallon Kafa ta Real Madrid don ci gaba da horar…
Gwamnan kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ƙalu balanci tsohon gwamna kuma sanata mai wakiltar kano ta tsakiya Eng DR Rabi’u musa kwankwaso, da yazo ya gabatar da shaidar da…
Mahaifiyar babban malamin addinin musulunci kuma kwamandan hizba na jihar Kano She Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa rasuwa. Mahaifiyar ta rasu ne bayan doguwar jinya da ta sha, ana sa ran…
Cikin wani faifan bidiyo da ɓangaren yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa Buhari da ma jam iyyar APC suka saki, mujallar Matashiya ta ga shugaban ƙasa Buhari na kira ga al’umma…
Rahoton da mujallar matashiya take samu a yanzu haka, wata babbar kotun jihar Taraba ta dakatar da ɗan takarar jam’iyyar APC a zaɓen gwamna a jihar Taraba, kotun ta dakatar…
Dan wasan Real Madrid kuma mai riƙe da kambun gwarzon ɗan kwallon kafan duniya, Luka Modric, ya ce har yanzu, ƴan wasan gaba na ƙungiyar sun kasa maye gurbin Cristiano…
Wasu fursunoni 17 ne da ke ɗaure a gidan yarin Kaduna suka samu nasarar samun damar karatu a jami’ar tafi da gidanka ta Nijeriya wato (NOUN) yau Talata a Kaduna.…