Ɓarnatar da kuɗi ake son yi ya sa Ganduje ya ƙirƙiri sarakuna huɗu a Kano – Abba K Yusuf
A karon farko ɗan takarar gwamnan jihar Kano a jam iyyar PDP Abba Kabir ya bayyana cewar ɓarnar kuɗi ne ya sa gwamnatin Kano ta ƙirƙiri sarakuna huɗu a Kano.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
A karon farko ɗan takarar gwamnan jihar Kano a jam iyyar PDP Abba Kabir ya bayyana cewar ɓarnar kuɗi ne ya sa gwamnatin Kano ta ƙirƙiri sarakuna huɗu a Kano.…
Yau makwanni uku kenan cif cif da yin awon gaba da magajin garin Daura wanda aka yi itifaƙin cewa masu garkuwa da mutane ne suka sace shi sai dai har…
Hukumar kula da aikin Haji ta Jahar Kano ta sanar da naira miliyan Daya da dubu Dari biyar da talatin da biyar da Dari bakwai da hamsin da hudu a…
1) Da yawa yakamata mugane ba daura aure bane farkon damuwarmu ba 2)Basamun mujine farkon damuwar mataba AA bin matakai na ilimi wajen yadda za’a zauna chikin aminchi da Tarbiyya…
Mai martaba sarkin Rano Alh Tafida Abubakar ILA kenan yayin wani shiri na musamman da mujallar Mataahiya ta yi da shi.
Wazirin bauchi Alhaji Muhammad Bello Kirfi ya bayyana cewa rashin yin ayyukan cigaban al’umma ne ya sanya su kayar da gwamna maici a zaben gwamnan da yaga bata, Alhaji Bello…
A yau lahadi ne aka gabatar da taron kaddamar da kungiyar cigaban garin Gasau dake karamar hukumar Kumbotso a nan Kano. Shugaban kungiyar Abubakar Mu’awuya Gasau ya bayyanawa Mujallar Matashiya…
A hudubarsa ta jiya jumu’a Maimartaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II shine ya jagoranci sallar jumu’a a babban masallacin jumu’a na garin Kano a jiya Jumu’a. Sarki Malam Muhammadu…
Mai martaba sarkin Rano Alhaji Tafida Abubakar Ila Autan Bawo ya bayyana cewar akwai ƙasar Rano wadda ke cikin Hausa bakwai tun shekaru 300 kafin zuwan Annabi Isa. Sarkin Rano…
Sarkin ƙasar Swaziland King Msawati lll ya tabbatar da dokar cewa duk wani namiji a ƙasar wajibi ne ya auri mata 4. Ko ya tafi gidan yari. Sarkin ya bayyana…