Allah ya yiwa MD Radio Kano rasuwa yanzu
Umar Sa id Tudun wada ya kasance shugaban feedom group kafin daga bisani aka bashi MD a radio Kano. Marigayin ya rasu sanadin hatsarin mota. Saƙon ta aziyya daga mujallar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Umar Sa id Tudun wada ya kasance shugaban feedom group kafin daga bisani aka bashi MD a radio Kano. Marigayin ya rasu sanadin hatsarin mota. Saƙon ta aziyya daga mujallar…
Daga Abba Anwar Yau shekaru ashirin da uku (23) kenan da kafa Gidauniyar Ganduje, wato Ganduje Foundation. A shekarar 1996 ne Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yi tunanin samar da…
sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ya bayyana cewa shugaban kasa muhammad Buhari na shirye shryen sanar da sunayen sabbin ministocinsa. Boss ya bayyana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buari zai sanar…
Karen farauta Bismillahirrahmanirrahim Allah ka tsaremu mugun ji da mugun gani Babbar barazanar da ke illa cikin ruwan sanyi bai wuce yadda masu amo da kwarwa ke ƙasƙantar da kansu…
Tsohon Sanata Rabi u Musa kwankwaso ya bayyana takaicinsa matuƙa na ganin koma baya da jihar Kano ta samu musamman a fannin Ilimi. Kwankwaso ya bayyana cewa duk da ba…
Shugaban kasar Venizuela Nicolas Maduro yayi barazanar saka kafar wando daya da yan hamayyar kasar muddin suka cigaba da barazanar kifar da gwamnatinsa. Maduro ya bayyana hakan ne ta cikin…
Dambarwar siyasar Kano wadda ‘yan magana ke cewa sai ‘yan Kano na cigaba da daukar sabon salo a lokacin da Gwamna Ganduje ke cigaba da jan ragamar mulkinsa a karo…
Kwamandan hukumar dake yaki dasha da fataucin miyagun kwayoyi ne Reshen jihar kano Dakta Ibrahim Abdul ya bayyana cewa gwamnatin jihar kano karkashin gwamnan kano Abdullahi Umar Ganduje, da sarkin…
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo yayi kira ga yan Najeriya dake zaune a kasashen waje da suyi watsi da yawa-yawan labaran da ake cewa wai garkuwa da mutane ya addabi…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sake naɗa Abba Anwar a matsayin dakataren yaɗa labaran gwamnatinsa. Abba Anwar dai ya kasance Sakataren yaɗa labaran gwamnan tun a kusa da…