Ba mu yarda da dokar wa azi a kaduna ba – Kirista
Shugaban ƙungiyar Mabiya Addinin Kirista (CAN) A jihar ta kaduna Joseph Hayab ya buƙaci gwamnan jihar Nasir EL Rufa’I da kar ya kuskura ya sa hannu a dokar bada lasisin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban ƙungiyar Mabiya Addinin Kirista (CAN) A jihar ta kaduna Joseph Hayab ya buƙaci gwamnan jihar Nasir EL Rufa’I da kar ya kuskura ya sa hannu a dokar bada lasisin…
Shugaban ƙasa Muhammad Buhari ya nuna damuwarsa matuƙa kan kisan aƙalla mutane 25, a yayin wani mummunan hari da aka kai ƙaramar hukumar Rabah dake jihar sokoto. A wata sanarwar…
Daga Idris Ya u mutumin mai kimanin shekara 61 mai suna Jeremiah Obifor mazaunin Ojo a garin Legas, ya datsewa wani yaro hannu mai kimanin shekaru 11 bisa zarginsa da…
Bikin sallah da aka gudanar a hukumar HISBAH domin murnar zagayowar sallar azumi Wanda ya gudanar a shelkwatar hukuumar dake sharada Bikin sallah da zallar mata Yan Hisbah Suka shirya…
Honarabil Abdul aziz Garba gafasa ne ya zama shugaban majalisar dokokin jihar Kano. An rantsar da shi a yau bayan amincewar mambobin majalisar don jagorantarsu. Tuni dai mambobin majalisar dokokin…
Kamar yadda wuta ke ƙara ruruwa yayin da dangantaka ta yi tsami tsakanin gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje da sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi, an yi wani zaman sirri tsakanin…
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano ya yi holen masu garkuwa da mutane da ƴan fashi da makami, ɓarayi da ƴan daba. An yi holen masu garkuwa da mutane su fiye…
A wasan sada zumunta da aka gudanar yau a filin wasa na Sani Abacha da ke Kano, ƙungiyar kwallon ƙafa ta Kano Junior Pillars ta lallasa Kannywood da ci 6-2.…
Ya rasu a ranar 6/6/2014 bayan doguwar jinya da ya yi. Allah ya gafartawa mai martaba sarkin Kano Alhaji Dakta Ado Bayero.
Tsohon shugaban makarantar sakandire ta Suntulma Gama Sani yakubu ne ya bayyana hakan yayin taron tsofaffin ɗalibanmakarantar aji na 2010. Ya ce jajircewar ɗaliban ne ya sa ƙungiyar ɗaliban ke…