Ƴan shi’a sun sanar da dakatar da zanga zanga
Mabiya mazahabar shi’a sun sanar da dakatar da zanga zangar da suke a kan manya da ƙananan tituna.
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Mabiya mazahabar shi’a sun sanar da dakatar da zanga zangar da suke a kan manya da ƙananan tituna.
Babbar kotun jiha ƙarƙashin mai shari a Justice Dije abdu Aboki ta bada umarnin rataye wani Umar Yakubu Baban Mage mazaunin unguwar Tukuntawa a Kano. Kotu na tuhumar Baban mage…
Wani mutum da ke fama da cutar Ebola a jamhuriyar ta Congo ya tsere daga cibiyar lafiya inda yake karbar kulawa. Mutumin da ba’bayyana sunanshi ba kamar Yadda Mujallar Alumma…
Farfesa Dahiru Yahya ne yayi Kira da mabiya sheikh Ibrahim Zakzaky da su cigaba da gudanar da zanga- zanga har sai an sako jagoransu. Farfesan Wanda yake masani ne a…
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta koka matuka bisa yadda aka sake aike da sunan Chris Ngige a matsayin Minista,Wanda a baya ya kasance Ministan Kwadago da samar da aiki.…
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje nuna damuwarsa matuka yadda ake nuna kyama akan Fulani makiyaya a kasar Nan. Gwamnan ya kuma yi Kira ga gwamnatin Tarayya kan shirinta…
Kungiyar Dakarun wucen gadi na Tsaftar Muhalli a jihar Kano sun Bukaci Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da ya cika musu Alkawarin Tabbatar dasu a matsayin cikakkaun Ma’aikatan tsaftar…
Katafaren shagon siyar da kayayyaki daban daban mai Suna SAHAD store ya Sallami Ma’aikatan ta guda 74 a jihar Kano. Sallamar Ma’aikatan ya biyo bayan batan wasu makudan kudade Har…
Kasashe dake da hannu kan yarjejeniyar nukiliyar Iran sun gudanar da wani taron a kasar Australiya da nufin kawo karshen matsalar yarjejeniyar tun bayan da Amurka ta sanar da yi…
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC Ibrahim Magu ya koka kan yadda suke wahala wajen dawo da Kudaden da aka boye a Kasashen waje Wanda wasu…