Hankalin Wasu Al’ummar jihar Katsina ya tashi sakamakon Kashe wani wani mutum da akayi har lahira
DAGA RABIU SANUSI KATSINA. Kisan wani Mutum mai shekaru 45 a jihar katsina ya tada hankalin mazauna anguwar yammawa. Lamarin ya faru ne a makon daya gabata ne inda al’ummar…