Gwamnatin Kano ta yarje hukumcin kisa kan masu garkuwa da mutane
Yayin ƙaddamar da shirin binciken kwakwaf kan satar yara a Kano wanda ya samu halartar ƴan kwamitin, gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya bada umarnin yin hukuncin kisa ga mutanen da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Yayin ƙaddamar da shirin binciken kwakwaf kan satar yara a Kano wanda ya samu halartar ƴan kwamitin, gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya bada umarnin yin hukuncin kisa ga mutanen da…
Daga Mustapha Gambo Babban Kotun Tarayya dake kano bisa jagorancin Jostis Saadatu Ibrahim Mark ta yankewa wani Henry Duru hukuncin ya biya tarar kudi Naira dubu Dari 250 saboda kamashi…
Gwamnatin tarayya tace tana Shirin tsaftace kafafen yada labarai na yanar Gizo ta hanyar Kula da irin labaran da ya dace a dinga yadawa. Ministan yada labarai da Al’adu Lai…
Yan sandan jihar Anambra sun ceto wasu yara Biyu da aka sato su daga jihar Gombe zuwa jihar Anambra. Mutanen da ake zargi da sace yaran sun hada da Patience…
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi sammacin mawallafin mujallar Matashiya bisa wani rahoto da ya wallafa. An yi sammacin Alhaji Abubakar Murtala Ibrahim ne bayan wallafa wani rahoto da…
Al’ummar unguwar rijiyar lemo da ke maƙoftaka da wani gidan haska fina finai wato Farida Cinema sun koka a bisa yadda masu laifi ke haura musu gidaje idan jami an…
Hukumar kula da tuƙi ta jihar Kano Karota Ta tabbatar da rasa wani jami inta mai suna Tijjani Adamu wanda mota ta takeshi har ya rasa ransa. Jami in hulɗa…
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya sanata shehu sani yace yawan zirga zirga da Shugaban kasa Muhammad Buhari yakeyi abu ne da zai taimaki Al’ummar kasa wajen habbakar Tattalin…
Hukumar Hizbah a jihar Kano ta tabbatar da wasu mutane fiye da 20 waɗanda ke ɗauke da cutar ƙanjamau a cikin mutanen da hukumar ta kamo a wani samame da…
Kaso 70 na shinkafar da ake nomawa a jihar kano jihar Lagos ake kaiwa da sauran jihohin Kudu. Shugaban Bajakolin kasuwanci na jihar kano Alhaji Dalhatu Abubakar shine ya shaida…