Biliyan 11 – Nan da 2020 za a nemi zazzaɓin cizon sauro a rasa a jihar Kano
Wata cibiyar yaƙi da cututtuka kamar zazzaɓin cizon sauro, HIV da tari a duniya ta tabbatar da saka ɗamb wajen tallafawa jihar kano don yaƙi da zazzaɓin cizon sauro. Shugaban…