Dalilan da yasa na bar Najeriya Na Tafi Ingila— Aisha Buhari
Uwar gidan Shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari ta bayyana dalilanta na barin Najeriya na tsawon Watanni. Aisha tace ta tafi kasar Ingila ne don duba lafiyarta daga bisani ta tafi…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Uwar gidan Shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari ta bayyana dalilanta na barin Najeriya na tsawon Watanni. Aisha tace ta tafi kasar Ingila ne don duba lafiyarta daga bisani ta tafi…
Fassarar Sharhin (Editorial) Jaridar The Guardian ta Ranar Juma’a 4 Ga Watan Oktoba, 2019, a Shafi na 16 Mai Fassara Abba Anwar, Babban Sakataren Yada Labaran Gwamnan Jihar Kano A…
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya jinjinawa jami an tsaro bisa kuɓutar da yara tara da aka sace aka siyar da su a jihar Anambara. Cikin wata sanarwa…
Shugaban darikar Tijjaniyya na duniya Sheikh Tijjaniyya Nyass (RA) ta bakin shugaban tawagar shugabannin Tijjaniyya da su ka zo daga Kaulaha, ta kasar Senegal, domin halartar Zikirin shekara shekara da…
Rundunar yansandan jihar kano tayi holan wasu da ake zargin su da ayyukan Ta’addanci da garkuwa da mutane, tare da barayin motoci daban daban. Tun a shekarun baya An samu…
Kasashen duniya gudanar da taron kasa da kasa don Tattaunawa kan yadda za’a fattataki cututtukan da suka Addabi Al’umma irin su cuta Mai karya garkuwar jiki (HIV), cizon sauro sai…
Hukumar Tattara haraji ta jihar Kaduna ta rufe wasu sassan Bankunan Access na jihar Sakamakon Rashin Biyan Haraji da suka ki biya. Hukumar dai na bin bankunan bashin naira Miliyan…
Likitoci na Kokarin ceto wani yaro dan watanni 13 Mai suna Michael Duniya Wanda wani kare Mai suna PitBull yayi yunkurin Hallaka shi. Abin dai ya faru ne da misalin…
A da banyi niyyar nayi magana ba Amma duba da yanayin da aka tsinci Kai a wannan lokacin na matsaloli tsakanin malaman jami’a da dalibansu to wannan al’amari da yake…
Tsohon Shugaban hukumar kwallon kafar Turai Michael Platini ya kammala wa’adinsa na dakatarwa da akayi masa akan harkar kwallon. An dakatar da Platini ne bayan an kama shi da laifin…