Yan sanda Sun Cafke mutumin da ake zargi ya kaɗe Dan KAROTA da mota
Rundunar yansandan jihar kano na musamman da ake musu lakabi da Kan kace Kobo (operation Puff Adder) sun yi nasarar cafke mutumin da ya take wani dan katota Mai suna…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar yansandan jihar kano na musamman da ake musu lakabi da Kan kace Kobo (operation Puff Adder) sun yi nasarar cafke mutumin da ya take wani dan katota Mai suna…
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Mutawalle ya bayyana cewa muddin aka sake kai hari a jihar Zamfara to sai ya kama tsohon gwamna Abdulaziz Yari. Gwamnan ya kara da cewa, wannan…
Abdullahi Haruna kakakin ƴan sandan jihar Kano ne ya rubuta Ayau, sabon kwamishinan Yansanda na Jihar kano, CP Habu Ahmadu Sani, psc ya kama aiki. An haifi Kwamishinan ‘Yansanda HABU…
Wata mata da Yayanta biyu sun kone kurmus sakamakon tashin Gobara a gudansu. Lamarin ya faru ne da misalin karfe 2:20 na dare inda ake zaton Gobarar ta tashi ne…
Gwamnatin jihar legas ta gano wani gida da aka ajjiye Dan Zaki Mai shekaru biyu a matsayin Mai gadin gidan. Shugaban dake samar da kudin shiga ta hanyar muhalli Mr…
Shugaban hukumar kula da tuƙi a jihar Kano Baffa Babba Ɗan Agundi ya bayyana cewar akwai babur mai ƙafa uku da yawansu ya haura dubu 500, kuma za su taƙaitasu…
Manyan Malaman jami’oi da akayi garkuwa dasu a jihar Kaduna sun kubuta. Malam Wayanda Yan uwan juna ne Adamu Chonoko na jami’ar Ahmadu Bello da Umar Chonoko na Kwalejin Fasaha…
Hukumar Zabe Mai zaman kanta ta Kasa Inec ta ayyana David Lyon Na jam’iyar APC a matsayin Wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Bayelsa. Shugaban jami’ar Benin Wanda shine baturen…
Rundunar yansandan jihar Kano sun yi nasarar ceto wani yaro Dan shekaru 4 Mai suna Abdurrahman Dalha Wanda akayi garkuwa dashi. Yan sandan sun cafke Anas Isah dan shekaru 22…
Gwamnatin tarayya ta ayyana daukar ma’aikata da yawansu yakai Dubu saba’in da biyar 75,000 a fadin kasarnan don su nusar da manoma yadda zasu sarrafa kayan amfanin gona. Gwamnatin tayi…