Yan Bindiga sun sace Hakimi a Jihar Kaduna
Wasu Yan binding da ba’a San ko suwaye ba sun sace Wani mai rike da sarautar gargajiya a jihar kaduna Lamarin ya faru ne da misalin karfe 12 na rana…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu Yan binding da ba’a San ko suwaye ba sun sace Wani mai rike da sarautar gargajiya a jihar kaduna Lamarin ya faru ne da misalin karfe 12 na rana…
Jami’ar Abuja ta kori malamanta guda biyu da suka Kai matakin Farfesoshi bisa zargin su day lalata da dalibai mata. .haka zalika jami’ar ta rage wa wasu Malaman matakin karatun…
Hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta cimma matsayar zaben tsohon Dan wasanta Mikel Arteta a matsayin Wanda zai karbi ragamar horar da kungiyar. Rahotanni daga sky sport ta…
Wata babbar kotu ta kori karar da ake tuhumar gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da laifin karbar cin hanci da rashawa saboda rashin gamsassun Hujjoji. Tun a shekarar 2018…
Jagoran Jam’iya mai mulki APC Asiwaju Bola Tinubu ya ga na da Dan Takarar Shugaban kasa a inuwar jam’iyar PDP Alh Atiku Abubakar. Yan siyasan biyu sunyi kwarya kwaryar ganawar…
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya Kara jaddada Shirin gwamnatin sa na bada nagartaccen ilimi kyauta kuma dole a fadin jihar. Ganduje na wannan jawabi ne a lokacin da…
Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero ya sauke Wasu hakiman Dake karkashin masarautar Bichi. Wanda kuma ya maye gurbinsu da wasu nan take. Hakiman Da aka sauke Wanda basu yi…
Hukumar kula da masu yiwa ƙasa hidima NYSC ta tabbatar da cewar masu yiwa ƙasa hidima za su fara cin gajiyar mafi ƙarancin albashi naira dubu 30 daga watan janairun…
Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya ki shiga wurin taron yaye daliban Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke Kano. ana zaton Sarkin ya juya ne bayan da ya…
Aƙalla ƴan jarida huɗu ne suka rasa ransu yayin da suke dawowa daga auren ƴar ɗaya daga cikin abokan aiki. Kamfanin dillancin labarai na ƙasa NAN ya rawaito cewa ƴan…