EFFC ta Cafke Daya Daga cikin Kwamishinonin jihar kano bisa zargin batan Miliyan 76
Hukumar Dake yaki da masu yiwa Tattalin Arzikin kasa zagon Kasa EFCC ta Cafke Kwamishinan Ayyuka na musamman na Jihar Kano Mukhtari Ishaq bisa zargin da sama da fadi da…
