Da ɗumi-ɗuminsa – Abba Kyari ya rasu
Fadar gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da rasuwar shugaban ma aikatan fadar mallam Abba Kyari a daren jiya. Sanarwar da mataimakin na musamman ga shugaban ƙasa kan kafafen yaɗa labarai…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Fadar gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da rasuwar shugaban ma aikatan fadar mallam Abba Kyari a daren jiya. Sanarwar da mataimakin na musamman ga shugaban ƙasa kan kafafen yaɗa labarai…
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi gargaɗi ga masu shirin karya dokar da aka saka ta taƙaita zirga zirga. Mai magana da yawun rundunar DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya…
Majalisar wakilan kasar Najeriya tace zata yi wani dokar gaggawa da zai bawa hukumar wutan Lantarki ta bada wuta Kyauta na Tsawon Watanni biyu. Wannann Matakin ya biyo bayan yadda…
Mutane 6 da aka yi musu gwaji aka samesu suna dauke da Cutar Corona Virus sun tsere daga wurin da aka Killace su. Lamarin ya faru ne a garin Ejiagbo…
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da naɗa Abubakar Balarabe Ƙofar Naisa a matsayin babban mataimakinsa kan kafafen yaɗa labarai. Kafin naɗashi a matsayin mataimaki na musamman,…
Daga Maryam Muhammmad Tun bayan dokar da gwamnatin jihar Kano ta kafa na rufe iyakokin jihar tare da shige da fice don killace yaduwar annobar Covid 19, hukumar Karota ta…
Ma’aikatar kula da aikin Hajji da Umrah ta kasar saudiyya ta yi kira ga kasashen duniya da su dakatar da karbar kudaden aikin hajjin bana daga hannun jama’a. A sakon…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da fitar da tan Dubu saba’in daga ma’adanar hatsi ta kasa don raba wa mabukata a kasar nan a matsayin hanyar saukaka barnar da…
A sakamakon gwajin da aka yiwa uwargidan gwamnan Kano Hajiya Hafsat Abdullahi Gamduje da mai gidanta Abdullahi Umar Ganduje an tabbatar da cewar ba sa ɗauke da cutar Covid~19. Cikin…
wasu mahara dauke da makamai sun yi awon gaba da wasu Yan Kasar Chana a jihar Ebonyi a jiya. Lamarin dai ya faru ne a garin Ishiagu Dake karamar hukumar…