Rikici Ya Barke Tsakanin ‘Yan Bindiga Da ‘Yan Kungiyar Ansaru
Wani rikici ya barke a tsakanin ‘yan bindiga da ‘yan kungiyar Ansaru a lokacin da ‘yan bindigar su ka kaiwa ‘yan kungiyar ta Ansaru hari a Jihar Kaduna. Wasu da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wani rikici ya barke a tsakanin ‘yan bindiga da ‘yan kungiyar Ansaru a lokacin da ‘yan bindigar su ka kaiwa ‘yan kungiyar ta Ansaru hari a Jihar Kaduna. Wasu da…
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya musanta rade-radin da ake yi na cewa ya rubuta takardar fita daga jam’iyyar APC. Farfesa Yemi Osinbajo ya musanta raɗe-raɗin bayan da ake…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci jami’an sojin Najeriya da su tunkari ‘yan ta’adda tare da shafe su daga doron kasa. Shugaban ya bayar da wannan umarni ne a sansanin…
Jam’iyyar NNPP ta bayyana cewa dan takararrata Rabiu Musa kwankwaso ya dauki Bishop Isaac Idahosa a matsayin wanda zai yi masa mataimaki a zaɓen shekarar 2023. Cikin sanrwar da jam’iyyar…
Shahararren dan wasan kwallon kafar kasar faransa Ousman Dambele ya sabunta kwantaragin watanni shida da kungiyar sa ta Barcelona. A safiyar wannan ranar ta Alhamis kungiyar Barcelona ta bayyana sanya…
Gwamantin jihar kano ta musanta zargin tsohon skataren gwamanti na cewa ana amfani da gidauniyar ganduje domin tailstawa kiristoci komawa musulmi a jihar. Kwamishinan yada labarai na jihar Muhammad Garba…
Daga Khadija Ahmad Tahir Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta samu nasarar cafke wani mai suna Yakubu Abdulmumin mai shekaru 28 wanda ya tsere daga gidan yarin kuje da ke…
Rundunar ƴan sandan jihar Osun ta bayyana cewa za ta tsaya tsayin daka domin ganin an gudanar da tsaftataccen zaben gwamnan Jihar ba tare da sayan kuri’u ba. Rundunar hadin…
Shugaban kasa Mahammadu Buhari ya yi kira ga kungiyar malaman makarantar Jami’a ta Najeriya wato ASUU da ta janye yajin aikin da suke yi. Buhari ya buƙaci haka ne a…
Hukamar kiyaye hadurra a Najeriya Road Safety ta bayyana cewa mutane huɗu ne su ka mutu yayinda biyar su ka samu raunuka bayan wani hatsari da ya auku a jihar…