Gwamnatin Tarayya Ta Bai Wa Kungiyar Masu Sayar Da Madarar Shanu Tallafin Kayan Aiki A Kano
Gwamnatin tarayya ta raba Kayan Sarrafa madarar shanu a jihar Kano karkashin ma’aikatar aikin gona da raya karkara, ta raba sabbin motocin raba madarar shanu mai na’urorin sanyi, guda 100…
