Kasar Rasha Ta Ci Gaba Da Lugudan Wuta A Ukraine
Kasar Ukraine ta bayyana cewa an shafe daren jiya ana luguden wuta da makamai masu linzami a sassa daban-daban na kasar ciki harda birnin Kharkiv wanda ke yankin Odesa. Tun…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kasar Ukraine ta bayyana cewa an shafe daren jiya ana luguden wuta da makamai masu linzami a sassa daban-daban na kasar ciki harda birnin Kharkiv wanda ke yankin Odesa. Tun…
‘Yan sanda sun hallaka wasu mutum 3 tare da cafke mutum 2 da ake zargi ‘yan bindiga ne a jihar Ebonyi. A cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar, sanarwar…
Dakarun sojin Najeriya sun ceto kwamishinar mata ta jihar Cross Rivers Misis Gertrude Nja daga hannun masu garkuwa da mutane. Jami’in hulda da jama’a na sansani na 13 na rundunar…
Hukumar tsaron ciki a Najeriya ta DSS ta bayyana cewa akwai wasu mutane da ke shirin tayar da hankula a wasu sassan kasar a zaben gwamnoni da ke tafe a…
Mata guda biyu sun rasa rayukansu sakamakon arangama da jirgin kasa yayi da motar ma’aikatan gwamnatin jihar Lagos, a Ikejan jihar Lagos yau Alhamis. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta…
Ƙungiyar dillalan man fetur a Najeriya sun ce za a ci gaba da fuskantar ƙaraanci da wahalaar man fetur har zuwa bayan zaɓen gwamnoni a Najeriya. Wahalar man fetur ta…
Babban bankin Najeriya CBN yace bai bawa sauran bankunan kasuwanci umarnin cigaba da raba tsoffin takardun kudi ba, duk kuwa da umarnin da kotun koli ta bayar na cigaba da…
Dan wasan da ke kan gaba wajen jefa kwallo a gasar Siriya A ta kasar Italiya Victor Osimhen yace, yana mafarkin taka leda a gasar firimiyar kasar Ingila. Dan wasan…
Masu ababan hawa a babban Birnin tarayya Abuja suna matukar kokawa, sakamakon matsin rashin man fetir da suke fama da shi wanda ya haifar da dogwayen layuka a gidajen mai.…
Rundunar yan sandan Najeriya ta haramta zuwa da karnuka rumfunaan zaben gwamnoni a fadin kasar. Wannan na ƙunshe cikin wata sanarwa da mai magana da yawun ƴan sandan Najeriya Olumuyiwa…