Abba Gida-Gida Ya Buƙaci Masoyansa Su Masa Addu’a
Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya buƙaci ƴan jam’iyyar NNPP da su daakatar d ayin tattalin murna a fadin jihar. A wata sanarwa da mia magana da yawunsa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya buƙaci ƴan jam’iyyar NNPP da su daakatar d ayin tattalin murna a fadin jihar. A wata sanarwa da mia magana da yawunsa…
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kone kayyakin hukumar zabe ta kasa INEC da ke cibiyar rarraba kayayyakin zabe a Okodi da ke cikin karamar hukumar Ogbla a…
Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya bai’wa ‘yan Najeriya shawara cewa kowanne ya zabi ra’ayinsa a lokacin zabe,inda ya ce zamanin sayan kuri’a ya wuce a yanzu. Mai magana da yawun…
Wata kungiya mai kare hakkin kiristoci a Najeriya wato Concern Christians Of Najeriya dake jihar Kaduna sun bukaci da zaɓaɓɓen shugaban kasar Najeriya Asiwaju Bola Tinubu da ya bai’wa kungiyar…
Hukumar gudanarwa ta kwalejin kimiyya da kere-kere da ke Jihar Kogi wato Kogi Poly ta kori wasu manyan malamanta guda hudu bisa laifin aikata lalata da wasu dalibai mata da…
Hukumar kiyaye afkuwar haddura ta kasa reshen Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane 17 uku su ka jikkata a wani hadarin mota da ya afku a kauyen Yaura da…
Jam’iyyar NNPP a Kano ta bukaci hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta saki mambobinta shida da ta kama tare da tsare su a karamar hukumar Birni da kuma Madobi…
Akalla mutane hudu ne su ka rasa rayukansu a yayin wani rikici da ya barke tsakanin tawagar gwamnan Jihar Kano Malam Nasir El’Rufa’i da kuma mabiya addinin Shi’a. Lamarin ya…
A yayin da ya rage kasa da kwana daya a gudanar da zaben gwamnoni da ‘yan majalisun Jihohin Najeriya ,hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta…
Sashin hukumar tsaro ta farin kaya DSS sun cafke wasu mutane biyu, Sharu Tabula da Isma’il Mangu bisa zargin yunkurin tayar da rikici a wasu sassan Kano. DSS din tace…