Farashin Kayan Masarufi Ya Karu Da Kashi 21.91 A Najeriya
Farashin kayan masarufi ya karu da kashi 21.91 la’akari daa watan Janairun shekarar dda mu ke ciki. An sake samun karuwar farashin duk da cewar a watan Janairun farashin ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Farashin kayan masarufi ya karu da kashi 21.91 la’akari daa watan Janairun shekarar dda mu ke ciki. An sake samun karuwar farashin duk da cewar a watan Janairun farashin ya…
Aƙalla masu iƙirarin jihadi 30 aka kashe yayin da aka kama mabiyansu sama da 900 a jamhuriyar Nijar. Rahotanni sun nuna cewa an kama mutanen da su ka haɗa da…
Wasu bankunan kasuwanci a Najeriya sun rage kuɗaɗen da su ke bai wa matafiya ƙasashen waje da na biyan kuɗin makarantar ɗalibai da kashi hamsin cikin ɗari. A ranar Talata…
Wata babbar kotu a jihar Akwa Ibom ta yanke hukunci a kan wani mai suna Moses Abdon Edon hukuncin kisa ta hanyar rataya. An yankewa Moses hukuncin ne bayan smaunsa…
Aƙalla mutane goma ne ake zargi sun rasa rayuwarsu sanadin wani hari da aka kai garin Langson da ke ƙaramar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna. Hakan na zuwa ne…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ɗage aikin ƙidaya a ƙasar zuwa watan Mayu. Ministan yaɗa labarai da al’adu na Najeriya Alhaji Lai Mohammed ne ya bayyana hakaa yau a Abuja. Lai…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta ce ta kammala aikin sabunta na’urar tantance masu kaɗa ƙuri’a da aka yi amfani da su a zaben shugaban kasa da…
Babban bankin Najeriya CBN har yanzu bai sakarwa bankuna tsoffin takardun kudi na Naira 1000 da 500 ba, duk kuwa da umarnin da ya bai wa bankunan na cigaba da…
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya bayyana cewa umarnin da babban bankin Najeriya (CBN) yabi kan halaccin tsaffin kuɗi, babbar nasara ce ga ƴan Najeriya. Gwamnan ya ce yanzu al’umma…
Wasu ‘yan bindiga sun bukaci a biya su sabon kudin fansa naira miliyan biyu da babura biyu domin su sako wata mata da diyarta da aka sace a unguwar Janjala…