Tinubu Zai Yi Jawabi Ga ‘Yan Najeriya A Yau
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai yi jawabi ga ƴan Najeriya a yau Litinin. A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasar Dele Alake ya sanyawa hannu a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai yi jawabi ga ƴan Najeriya a yau Litinin. A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasar Dele Alake ya sanyawa hannu a…
Rahotanni na nuni da cewar ana cigaba da samun mutanen da ke mutuwa sakamakon cizon maciji a Najeriya. Wani bincike da aka gudanar a cibiyar kula da mutanen da macijin…
Gwamnan jihar Adamawa Ahmad Fintiri ya sassauta dokar hana fita a jihar zuwa awanni 12. Gwamna Fintiri ya sassauta dokar kamar yadda babban sakataren yada labaransa Humwashi Wonosikou ya sanar…
Rundunar yan sanda a jihar Anambra sun samu nasarar kama wasu da ake zargi da aikata fashi da makami a jihar. An kama mutane biyu daga ciki bayan an kai…
Majalisar dattawan Najeriya ta za ta tura wakilci don ganawa da shugaban ƙasa dangane da yunkurin yajin aikin da kungiyar kwadago ta kudiri aniyar yi ranar Laraba. Hakan na zuwa…
Kungiyar kwadago a Najeriya NLC ta ce ba gudu ba ja da baya wajen tafiya yajin aikin da ta tsara a ranar Laraba. Kungiyar na ci gaba da mayar da…
Hedkwatar hukumar tsaro ta ƙasa ta bayyana cewa an kama wani tsohon soja mai safarar makamai da sauran kayan aiki ga ƴan ta’addan Boko Haram a ƙaramar hukumar Bogoro ta…
Jam’iyyar PDP ta yi martani a kan zabar tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi a matsayin minista. Mukaddashin shugaban jam’iyyar PDP na…
Tun bayan lokacin da aka kama Nnamdi Kanu daga Kasar Kenya, kungiyar IPOB ta gudanar da zanga-zanga daban-daban da daukar haramtattun matakai ciki har da aiwatar da dokar zama a…
Ƙungiyar kwadago ta fice daga wurin taron da aka shirya da wakilan shugaban ƙasa a fadar Aso Rock da ke birnin tarayya Abuja ranar Jumu’a. Daily Trust ta ruwaito cewa…