Gwamnatin Sojin Nijar Ta Bude Iyakokin Kasar Biyar
Rahotanni daaga jamhuriyar Nijar na nuni da cewar gwamnatin mulkin soji a ƙasar ta buɗe iyakokin ƙasar ga makoftansu biyar. Sannan an bude iyakokin sama na kasar mako guda da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rahotanni daaga jamhuriyar Nijar na nuni da cewar gwamnatin mulkin soji a ƙasar ta buɗe iyakokin ƙasar ga makoftansu biyar. Sannan an bude iyakokin sama na kasar mako guda da…
Hukumar kula da tashoshin jiragen sama a Najeriya ta dakatar da motocin haya a tashar jirgin sama da ke Abuja. Hakan ya biyo bayan wani rikici da ya faru a…
Wata babbar kotu a jihar Kwara ta yankewa wani Kazeem Beiwa hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samun shi da laifin hallaka makocinsa. Kotun ta kuma yankewa mutanen da su…
Ƙungiyar kwadago a Najeriya ta tabbatar da janye yajin aikin da ta fara a jiya Laraba. Shugaban ƙungiyar na ƙasa Joe Ajaero ne ya tabbatar da haka yau bayan zama…
Helilwatar tsaro a Najeriya ta ce babu wani zaɓi da ya rage musu illa amfani sa ƙarfin mulkin soji don kwatar mulki daga hannun sojin Nijar. Daraktan yaɗa labarai na…
Tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya zama sabon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa. Ganduje ya zama shugaban bayan amincewa da shi a majalisar zartarwa da jamiyyar ta yi…
Shugabannin jam’iyyar APC na Jihohi 36 a Najeriya sun goyi bayan tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje na zama shugaban jam’iyyar na kasa. Shugabannin sun kaiwa Ganduje ziyarar goyon bayansa…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta ce sun samu damar magance matsaloli da dama a zaɓen shekarar 2023 da ya gabata. Shugaban hukumar Farfesa Mahmud Yakubu ne…
Najeriya A yau Laraba kungiyar kwadago ta gudanar da yajin aiki da zanga-zanga a fadin Najeriya. Kungiyar ta gudanar da yajin aikin ne sakamakon matsin tattalin arziki da tsadar rayuwa…
Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya ce baya iya bacci sakamakon halin da yan kasar suke ciki na matsin rayuwa. Tinubu ya bayyana hakan ne yayin jawabin da ya gabatar…