Ginin Coci Da Ya Rufta Ya Hallaka Babban FastoA Benue
Wani ginin coci da ya rufta ya hallaka wani babban Fasto a lokacin da ya fado masa a Jihar Benue. Lamarin ya faru ne da safiyar yau Talata a Makurdi…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wani ginin coci da ya rufta ya hallaka wani babban Fasto a lokacin da ya fado masa a Jihar Benue. Lamarin ya faru ne da safiyar yau Talata a Makurdi…
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun kai wani hari garin Funtua da ke cikin karamar hukumar Funtua ta Jihar Katsina a ranar Litinin. A yayin harin ‘yan bindigar…
Wasu jami’an sa-kai a Jihar Sokoto sun kai harin daukar fansa a wasu rugagen Fulani, bayan da suka hallaka mutane uku da yin garkuwa da wasu da dama a kauyen…
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Adamawa ta tabbatar da Ahmadu Umar Fintiri na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Jihar. Kotun ta yanke hukuncin ne a…
Akalla mutune 40 ne ake kyautata zaton sun ɓace ya yin da aka ceto mutane 10 a wani hadarin jirgin kwale-kwale da ya afku a yankin karamar Hukumar Yauri ta…
Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC da TUC sun dakatar da yajin aikin sai baba-ta-gani da za a tafi ranar 3 ga Oktoba, 2023 bayan cire tallafin man fetur. Idan dai…
Mai dakin shugaban kasa Bola Tinubu Remi Tinubu ta bayyana cewa gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta mayar da hankali ne akan gyaran matsalolin da suka addabi Kasar. Remi ta bayyana…
Ministan birnin tarayya Abuja Nysom Wike ya tabbatar da cewa babu gudu babu ja da baya akan ayyukan da ya kuduri aniyar yiwa birnin. Wike ya bayyana hakan ne a…
Wani mummunan hadarin mota a Jihar Ogun yayi sanadiyyar rasa ran mutum guda yayin da mutane 16 suka jikkata a tashar mota ta Magboro da ke kan hanyar Legas zuwa…
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara bayar da tallafin Naira 20,000 ga ɗalibai mata 45,000 domin tallafa wa ilimin ƴaƴa mata tare da ƙarfafa gwiwar iyaye su tura ƴaƴansu…