Matasa Sun Kauracewa Bikin Murnar ‘Yancin Kai A Arewacin Najeriya
Rukunan matasa a sassa daban-daban na arewacin Najeriya, sun yi shakulatin bangaro da bikin murnar cika shekaru 63 da samun ‘yancin kan Najeriya. Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito cewa, kasa…