Gwamnan Kano Ya Gabatar Da Kasafin Kudin 2024
Gwamnan jihar Kano, Engr Abba Kabir Yusuf, ya gabatar da kasafin kudi na shekarar 2024 a gaban majalisar dokokin jihar, wanda kasafin ya kai naira biliyan 350. A cewar gwamnan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan jihar Kano, Engr Abba Kabir Yusuf, ya gabatar da kasafin kudi na shekarar 2024 a gaban majalisar dokokin jihar, wanda kasafin ya kai naira biliyan 350. A cewar gwamnan…
Sojojin Amurka sun tabbatar da cewa sun kai hare-hare ta sama a wasu wurare biyu inda sojin Iran ke amfani da su a Syria. Sakataren tsaron Amurka Lyod Austin, ne…
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, Farfesa Mahmud Yakubu, tare da mashawarci na musamman akan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribado, sun yi wata ganawa a yau Juma’a…
Hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON ta yi kira ga hukumomin jindadin alhazai na jihohi da su mika kaso mafi mai tsoka na kudaden aikin hajjin jihohinsu domin killace guraben…
Gwamnan Jihar Barno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa, an samu ci gaba matuƙa a ɓangaren tsaro a jihar. Zulum ya bayyana hakan ne yayin ganawa da ƴan jaridu…
Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa, Ƙungiyar tsaro ta Falasɗinawa wato Hamas ba Ƙungiyar ta’addanci bace. Ya yi wannan jawabin ne a Karon farko, cikin wani zazzafan…
Majalisar wakilan Najeriya ta yi kira ga a yi gwanjon barikin ƴan sandan da ke faɗin Najeriya, don kawo ƙarshen wahalar rayuwa da jami’an suke ciki. Kiran ya biyo bayan…
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana hukuncin kotun ƙolin Najeriya aka shari’ar zaɓen shugaban ƙasa da cewa, sauƙi ne ga shugaba Tinubu da kuma ƴan Najeriya. Shugaban ya faɗi…
Masu garkuwar da suka yi garkuwa da Malamar jami’ar Jihar Nasarawa da ke garin Keffi Dakta Comfort Adokwe sun saketa bayan yin garkuwa da ita a gidan ta da ke…
Majalisar dokokin Jihar Benue ta bai’wa gwamnan Jihar wa’adin kwanaki uku akan ya gaggauta nada hadimi a bangaren tsaro a Jihar. Majalisar ta bai’wa gwamnan wa’adin ne bayan fashin wasu…