CAN Sun Jaddada Ƙin Goyon Bayan Tikitin Takarar Musulmi Da Musulmi A Najeriya
Kungiyar kiristoci ta Najeriya CAN a jihohin arewa 19 da Abuja, ta sake jaddada rashin amincewarta da tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC musulmi da musulmi. Babban sakataren kungiyar…