Kun san manufar kafa Kamfanin dillancin labarai na ƙasa NAN a Najejriya
Da yawan mutane za su so sanin dalilin buɗe kamfanin dillancin labarai na ƙasa a Najeriya, tare da ayyukan da suke yi don ga,ar da al’umma. NAN dai shi ne…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Da yawan mutane za su so sanin dalilin buɗe kamfanin dillancin labarai na ƙasa a Najeriya, tare da ayyukan da suke yi don ga,ar da al’umma. NAN dai shi ne…
Gwamnatin APC ta shugaba Buhari a Najeriya ta yi iƙirarin cewa ta samar da guraben ayyukan yi sama da miliyan 12 a tsakanin wa’adin mulkinta na farko. Ministan watsa labarai…
Shugaban ƙasar Najeriya Muhamamdu Buhari ya koka matuƙa kan yadda wasu ke zargin sa da rashin nuna kulawa da damuwa kan halin da jihar Zamfara ke ciki. Buhari ya ce…
‘Yan Fashi sun harbe mutane shida (6) a Yola Rahotonni daga jihar Adamawa na cewa wasu ‘Yan Bindiga dauke da makamai sun hallaka mutane shida (6) har lahira a yammacin…
Adadin masu zaɓe 1,674,729 Waɗanda suka kaɗa ƙuri’a 732,984 APC 347,634 PDP 337,377
Gwamnatin tarayya ta ware gobe juma’a 21/02/2019. A matsayin ranar hutun ma’aikata. Sanarwar ta fito ne daga bakin ministan cikin gida Abdurrahman Danbazau ya fitar a jiya. Inda ya bayyana…
Shugaban rundunar sojin ƙasa a Najeriya ya sha alwashin daƙile duk wata barazana da za ta auku a lokutan zaɓe. Laftanal Tukur Yusuf Burtai ya yi wannan jawabi ne cikin…
Kwamishinan zaɓe na jihar Kano Farfesa Riskuwa Arahu Shehu ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai a jihar Kano. Kwamsihinan ya bayyana cewar sun karɓi dukkanin kayan aikin…
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya nuna rashin jin daɗinsa kan abin da hukumar Zaɓe tayi kan ɗage zaɓe. Shugaban ya bayyana hakan ne a shafinsa na twita daga bisani ya…
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC farfesa mahmoud yakubu ya bayyana dage zaɓen da akayi bashi da alaƙa da siyasa. Shugaban ya bayyana hakan ne ga manema…