Tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Ya Ziyarci Shugaban Jam’iyyar APC Na Ƙasa Abdullahi Umar Ganduje
Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Ebele Jonathan ya ziyarci shugaban jam’iyyar APC na ƙasa Abdullahi Umar Ganduje a gidansa da ke Abuja. Ba a san dai Dalili da kuma muhimmin abu…