Gwamnatin Yobe Ta Bayar Da Umarnin Rufe Wasu Kasuwanni A Jihar
Gwamnatin Yobe ta bayar da umarnin rufe wasu kasuwanni uku a Jihar bisa matsalar rashin tsaro da ke ƙara ta’azzara a yankunan da Kasuwar ta ke. Mai bai’wa gwamnan Jihar…
Abubakar Malami Ya Koma Jam’iyyar ADC
Tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami ya tabbatar da ficewarsa daga jam’iyyar APC mai mulkin Ƙasa, tare da ayyana jam’iyyar ADC a matsayin jam’iyyar da ya zaba. Malami ya bayyana hakan…
Rauf Aregbesola Ya Zama Sakataren Jam’iyyar ADC Ta Ƙasa Na Riko
Tsohon gwamnan jihar Osun Rauf Aregbesola ya zama sakataren jam’iyyar ADC ta ƙasa na riƙo. Aregbesola dai shi ne tsohon ministan harkokin cikin a lokacin tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari…
Sanata David Mark Ya Fice Daga Jam’iyyar PDP Zuwa ADC
Tsohon shugaban majalisar dattawa a Najeriya Sanata David Mark ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar PDP. Sanatan wanda ya aike da wasikar ficewa daga jam’iyyar ya ce ya fita ne sakamakon…
An Kammala Kwaso Alhazan Najeriya Daga Ƙasa Mai Tsarki
Hukumar alhazai a Najeriya ta kammala dawo da alhazan ƙasar baki ɗaya. An dawo da alhazan bayan kammala aikin hajjin bana na shekarar 2025. Mai magana da yawun hukumar Fatima…
Sojoji Sun Hallaka Ƴan Boko Haram Goma A Borno
Rundunar sojin Najeriya sun tabbatar da hallaka mayaƙan Boko Haram goma a iyaka tsakanin Najeriya da Cameroon. Jami’an sun kaddamar da harin kan mayaƙan a kudancin tafkin Chadi. Kwamandan dakarun…
An Yi Jana’izar Aminu Ɗantata A Madina Tawagar Gwamnatin Tarayya Da Ɗangote Sun Halarta
Wata tawaga daga Gwamnatin Tarayya ta halarci jana’izar fitaccen ɗan kasuwa kuma dattijon Arewa, Alhaji Aminu Ɗantata, wadda aka yi a birnin Madina na ƙasar Saudiyya a ranar Talata. Alhaji…
Ƴan Bindiga Sun Ƙwace Bindigogin Ƴan Sanda A Kebbi
Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar fa kai wa jami’an yan sandan kwantar da tarzoma hari a jihar. An kai wa jami’an hari ne a ofishinsu da ke Makuku a karamar…
Wakilcin Gwamnatin Plateau Sun Isa Zaria Don Ta’aziyyar Matafiyan Da Aka Kashe
Wakilai daga jihar Plateau sun isa Zaria ta jihar Kaduna domin jajantawa kan kisan matafiya da aka yi a jihar. A jiya Asabar ne sarkin Zazzau Ambasada Nuhu Bamalli ya…
Za A Binne Marigayi Alhaji Aminu Alasan Ɗantata A Madina Gobe Litinin
Ƙasar Saudiyya ta amince a binne marigayi Alhaji Aminu Alasan Dantata a birnin Madina. Sakataren marigayin Alhai Mustapha Abdullahi Junaidu ne ya bayyana haka yau Lahadi A cewarsa za a…