Bayan Tara Maƙudan Kuɗaɗe Watanni Huɗu Cif Rarara Yayi Muƙus Da Batun Sabuwar Waƙar Buhari
Tun a watan Satumban shekarar da ta gabata mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ya yi shela don a tara masa kuɗin da zai yi sabuwar waƙa. Kimanin watanni huɗu kenan har…
Ƴan Sanda Sun Tabbatar Da Sace Yara Shida A Zamfara
Rundunar ƴan sanda a jihar Zamfara ta tabbatar da sace wasu yara su shida ƴan gida ɗaya a jihar. Yaran da aka sace ƴaƴa ne ga Alhaji Sani Gyare da…
Gobara Ta Hallaka Jarirai Guda Goma A Asibiti
Aƙalla jarirai goma ne suka mutu yayin da wata gobara ta tashi a wani Asibiti da ke jihar Maharashta na ƙasar Indiya. Gobarar ta faru ne wayewar garin hyau Asabar…
Kotu Ta Yanke Hukuncin Bulala 12 Ga Waɗanda Suka Saci Waya
Wata kotun majistire a jihar Kano ta yanke hukuncin bulala 12 kowanne ga matasa biyu da aka samesu da laifin satar waya. Jabir Idris mazaunin Jakara da Salisu Hamisu mazaunin…
Za Mu Murƙushe Boko Haram A 2021 – Buhari
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce a cikin shekarar da muke ciki ta 2021 za a kawo ƙarshen ƙungiyar Boko Haram a faɗin ƙasa baki ɗaya. Muhammadu Buhari ya bayyana…
Bayan Sun Bindige Ɗaya Suka Kama Uku Daga Cikin Ƴan Bindiga
Rundunar yan sandan jihar Gombe ta kama wasu da ake zarginsu da aikata garkuwa da mutane da kuma wasu da ake zargi da yin fyaɗe. An kama mutane biyu bisa…
An Cafke Mutane Biyu Ma’aikatan Ma’aikatar kananan Hukumomi Bayan Sun Cefanar Da Tallafin Korona
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da kama wasu ma aikatan ma aikatar ƙananan hukumomi da karkatar da tallafin Korona. Ƴan sanda a jihar Oyo sun gurfanar da Adebiyi Azeez da…
A Ƙasa Da Kwanaki 20 An Kama Ƴan Ta’adda 83 Da Bindigogi
A ƙasa da kwanaki ashirin an samu nasararar kama ɓata gari 83 tare da wasu bindigogi a jihar Benue. Kwamishinan ƴan sandan jihar Muƙaddas Garba ne ya ce daga ranar…
An ƙwace Lasisin Makarantu Masu Zaman Kansu Sama Da 500 A Zamfara
Gwamnatin jihar Zamfara ta kwace lasisin makarantu masu zaman kansu sama da 500. Kwamishinan Ilimi a jihar Alhaji Abdullahi Ibrahim ne ya sanar da hakan ya ce an kwace lasisin…
Bayan Hallaka Sakataren Ilimi, Ƴan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da mutane masu yawa
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun hallaka tsohon sakataren ilimi a jihar Nassarawa. Ƴan bindigan sun hallakashi a yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa Nassarawa. Lamarin ya…
