Za’a fara bayyana sakamakon shugaban ƙasa
Shugaban hukumar zaɓe ta ƙasa mai zaman kanta INEC Farfesa Mahmod Yakubu ya bayyana cewar za a fara bayyana sakamakon zaɓen shugaban ƙasa a gobe Litinin da misalin ƙarfe 11…
Yakubu Dogara ya samu nasara
Shugaban majalisar Wakilai ta Tarayya, Yakubu Dogara ya lashe zaben kananan hukumomin da yake wakilta a majalisar Wakilai ta Tarayya. A sakamakon Zabe da aka bayyana a yau, Dogara ya…
Kun san me ya sa aka kama Buba Galadima?
Hukumar tsaron farin kaya sun yi ram da Buba Galadima ne bayan da suka yi masa dirar mikiya bayan ya fita daga gidansa. Buba Galadima dai ya yi wasu kalai…
Zaɓen 2019, an sace takardun kaɗa ƙuri’a a jigawa
A ƙaramar hukumar Kiyawa jihar Jigawa a Najeriya, an nemi takardun zaɓe an rasa adai sai lokacin da ma aikatan zaɓe suka halarci mazaɓar shuwarin. A zantawarmu da wasu daga…
Kai tsaye zaɓen 2019 a Najeriya , a jihar jigawa an nemi takardun zaɓe sama ko ƙasa an rasa
A ƙaramar hukumar Kiyawa jihar Jigawa a Najeriya, an nemi takardun zaɓe an rasa adai sai lokacin da ma aikatan zaɓe suka halarci mazaɓar shuwarin. A zantawarmu da wasu daga…
TAB ALLAH YA KAIMU
wani dan shaye-shaye ne agurin wa’azi, sai akace karshen duniya haram zata zama ruwan dare, zina kuwa mata ne zasu dinga bin maza, daman wannan dan iskan yana gefe, sai…
Mun magance matsalar da ta sa muka ɗage zaɓe– INEC
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta tabbatar da cewa ba gudu ba ja da baya zata gudanar da zaɓe A ranar Asabar 23-02-2019. Shugaban hukumar Prof yakubu…
Gwamnatin tarayya ta ware ranar juma’a a matsayin ranar hutu ga ma’akata
Gwamnatin tarayya ta ware gobe juma’a 21/02/2019. A matsayin ranar hutun ma’aikata. Sanarwar ta fito ne daga bakin ministan cikin gida Abdurrahman Danbazau ya fitar a jiya. Inda ya bayyana…
Masarautar Saudiya ta musanta batun Yarima zai sai Manchester
Masarautar Saudiya ta musanta cewa, Yarima mai jiran gadon sarautar kasar Muhammad Bin Salman, na shirye-shiryen sayen ƙungiyar Manchester United. Bayanan baya bayan nan na nuni da cewa Muhammad Bin…