Babban labari – Ahmed Lawan ya lashe kujerar shugabancin mmajalisar dattawa
Bayan zaɓen da aka gudanar a yau a ƙarshe dai Sanata Ahmed Lawan ya lashe kujerar shugabancin majalisar dattawa da ƙuri u 79, yayin da Sanata Ali Ndumeya samu ƙuri…
Gobe Laraba babu aiki a faɗin Najeria
Gwamnatin tarayya ta ware gobe laraba a matsayin hutu ga ma’aikatu a faɗin Najeriya kasancewar gobe 12 gawata shine rana Dimokaraɗiya a Najeriya. Wannan sanarwar ta fito ne a ƙunshin…
JAM’IYAR PDP TA TABBATAR DA GOYON BAYAN ALI NDUME DA UMAR BAGO A MATSAYIN SHUGABANNIN MAJALISU BIYU
Babbar Jamiyar hamayya ta PDP ta fitar da sanarwa a zaɓi Senator Ali Ndume, a matsayin shugaban majalisar dattijai da kuma Hon Umar Muhammad Bago a matsayin shugaban majalisar wakilai,…
Zargin fyaɗe- An dakatar da Neymar daga karbar kwantaragi
An dakatar da Neymar daga yin duk wani kwantaragi na wayar da kai da kuma yin talluka, biyo bayan zargin da ake masa nay i wa wata mata fyaɗe ,…
Za a shiga zanga-zanga a Sudan
Ƴan hamayya da gwamnatin ƙasar sudan sunyi kira da mai’akatan ƙasar dasu shiga yajin aikin gama gari don tilasatawa majalisar sojin ƙasar Miƙa mulki ga fararen Hula. Tun bayan da…
Za mu haɗa kai da masarautu don magance tsaro – Ganduje
GWAMNAN jihar kano Abdullahi Umar Ganduje ya fito da sabbin tsare tsaren harkokin tsaro a faɗin jihar, ta hanyar amfani da ƴan sandan da kuma sabon tsarin da ake amfani…
YAN SANDA ZASUYI HOLAN KUNGIYOYIN ASIRI A JIHAR LEGAS
A wani labarin da mujallar matashiya ta,samu daga jihar lagos,cewa Kwamishinan ‘yan sandan jihar Zubairu Mu’azu, zai kaddamar da rundunar ‘yan sanda ta musanmman mai yaki da ayyukan ‘yan kungiyar…
Hukumar Jamb za ta ƙayyade makin shiga jami a
A gobe talata ne hukumar shirya jarabawa shiga jami’a wato JAMB zata gudanar da taro tare da masu faɗa a fannin ilimi, don tsayar da matsaya kan mafi ƙarancin Makin…