Maimakon hawan Ɗorayi, za a yiwa marigayi Ado Bayero Addu a a fadr Kano
Masarautar kano ta bada sanarwar cewa ta dakatar da hawan ɗorayi inda ta maye gurbinsa da yiwa marigayi Ado bayero addu ar shekaru biyar da barinsa duniya. Sanarwar wadda aka…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Masarautar kano ta bada sanarwar cewa ta dakatar da hawan ɗorayi inda ta maye gurbinsa da yiwa marigayi Ado bayero addu ar shekaru biyar da barinsa duniya. Sanarwar wadda aka…
Binciken ya tabbatar da cewar ko da mutanen da ke kallon fim ɗin mage tunaninsu ya zarce na sauran jama a da ba sa mu amala da magen. Wani bincike…
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da hawan nassarawa a kano. Hawan da ake yi duk shekara bisa al adar masarauta. Cikin sanarwar da ofishin sakataren gwamnatin ta fitar ta bada…
Shek Muhammad tukur moriki wanda ke da awa a hukumar hukumar hizba ya ja hankali kan azumtar sitta shawwal. Ya ce manzon Allah S.A.W ya kasance yana azumtar kwanaki shida…
Daga Jamilu Zarewa Tambaya : Don Allah malam ya matsayin mutumin da ya sha nonon matarsa, ya aurensu yake ? Amsa : To dan’uwa Allah madaukakin sarki ya halatta maka…
Sabon gwamnan jihar zamfar Bello Muhammad Matawalle ya sadaukar da Albashinsa ga Gidan Marayun jihar zamfara na kowane wata don tabbatar da jin daɗinsu da walwalarsu. Gwamnan wanda ya lashe…
Binciken ya ƙara da cewa mafi yawa daga cikin mutanen da ke ta ammali da kayan ƙara kuzari ƴan shekaru 18 ne zuwa 40. An tabbatar da cewar akwai barazana…
A wannan watan an tattauna batutuwa da dama a shafukan sadarwa na zamani kama daga batun Marriage is not an archiveme da kuma batun Datti Assalafy sai kuma na shari’ar…