Shin Karota na da hurumi wajen kama kayan maye?
Idan ba a manta ba a kwananan ne Hukumar da ke lura da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta kame wani kayan maye samfurin Sholisho katan Dari…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Idan ba a manta ba a kwananan ne Hukumar da ke lura da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta kame wani kayan maye samfurin Sholisho katan Dari…
Wani ma abocin kafafen sada zumunta Basheer Basheer Galadanci yashigar da ƙorafinsa ga kwamishinan ƴan sanda bisa zargin tursasashi don amsa laifin da bai yi ba. Galadanci ya ce ana…
Kungiyar gwamnonin jami’ar APC ta zabi gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a matsayin gwamnan da ya fi sauran gwamnonin Kawo Ayyukan cigaban Al’umma, inda ta doke sauran gwamnonin. Jihar Kano…
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa sakamakon rufe iyakokin Najeriya yanzu haka ta kama kaya da kudinsu ya Kai biliyan 3.5. Ministan yada labarai da Al’adu Alhaji Lai Mohammad ne ya…
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Habu Ahmadu Sani ya tabbatar da cewar rundunar ƴan sandan jihar Kano za ta bada goyon baya don wayar da kan al’umma dangane da shaye…
Hukumar gudanarwar makarantar Fasaha dake jihar Delta (Polytechnic) ta haramtawa dalibai amfani da Hula Fecin Cap (Hana sallah) a cikin makarantar. Kamfanin dillancin labarai na kasa ya rawaito cewa Shugaban…
Kwamishinan yansandan jihar Kano ya ce Rundunar yansandan jihar zata fara aiwatar da dabarun yaki bata gari a fadin jihar Kano. Sabon Kwamishinan yansandan jihar Kano CP Habu Ahmadu Sani…
SHIN AKWAI AMFANIN HUKUMAR KAROTA A KANO? Kowacce Jiha a kasar nan na da tsarin gudanarwarta ta fannoni da dama, ta bangaren zamantakewa da zuwa da tsari da Jihar zatayi…
Daga Aliyu Sufyan Alhassan Kowacce Jiha a kasar nan na da tsarin gudanarwarta ta fannoni da dama, ta bangaren zamantakewa da zuwa da tsari da Jihar zatayi tunkaho na gwada…
Kwana ɗaya tak da jami an ƴan sanda suka kama wanda ake zargi ya kaɗe ɗan Karota har ya rasa ransa, a yammacin asabar direban wata tirela ya kuma bi…