Corona Virus – Sai an tashi tsaye a haɗa kai wajen yiwa ƙasa addu’a – Kwankwaso
Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabi u kwankwaso ya bayyana cewar ya kamata ƴan ƙasa a haɗa kai a duƙufa don yiwa ƙasa addu a kan wannan annuba ta cutar sarƙewar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabi u kwankwaso ya bayyana cewar ya kamata ƴan ƙasa a haɗa kai a duƙufa don yiwa ƙasa addu a kan wannan annuba ta cutar sarƙewar…
A ƙoƙarinsa don ganin an yiwa tufkar hanci, Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ƙaddamar da kwamitin kar ta kwana daƙile afkuwar cutar numfashi ta Corona Virus. Gwamnan ya samar…
Shugaban hukumar tace fina finai a Kano ya garzaya kotu musulunci da ke Hausawa a Kano don neman haƙƙinsa a kan wani zargi da akai a kansa.. Kotun shari ar…
Dan majalisa Mai Wakiltar Warawa a majalisar Dokokin jihar kano Hon Labaran Madari ya kalubalanci Shugaban majalisar Dokokin jihar AbdulAziz Garba Gafasa. Bisa Matakin da ya dauka na Dakatar dasu…
Ministar kudi Hajiya Zainab Ahmed shamsuna ta bayyana cewar ” gwamnatin tarayya ta dakatar da aniyar ta na ranto dalar amurka biliyan 27, A cewarta any dakatar da shirin ciwo…
Wani babban jami’i a kasar China ya bayyana cewa sojojin kasar Amurka ne suka kai musu cutar Corona virus a kasar , duk kuwa da bai bayar da wata kwakkwarar…
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da sallar juma a masallacin kwaryar birnin kano tare da sabon sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero. Gwamnan ya halarci sallar…
Tsohon sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi ll ya shaƙi iskar ƴanci bayan da kotu ta yi umarni ga jami an tsaro da su sakeshi don bashi damar walwala. Tun bayan…
Daga Bashir Muhammad Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta bawa yan wasanta Umarni kowa ya killace kansa sabo da fargabar kamuwa da cutar corona Virus. Kungiyar ta dauki wannan…
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta tabbatar da ceto wata mata da ƴarda waɗanda aka yi garkuwa da su a daren jiya. Ƴan bindiga sun shiga garin ƴan maiwa da…