Covid 19 – Gwamnatin tarayya za ta ƙara saka dokar zaman gida a Kano, Katsina, Legas da Abuja
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewar akwai yuwuwar saka dokar kulle a wasu daga cikin ƙananan hukumomin jihohin ƙasar masu rinjayen waɗanda ke ɗauke da cutar Covid 19. Shugaban kwamitin yaƙi…