Arfa – Ganduje ya shirya addu’a ta musamman kan zaman lafiya da Corona
Gwamnan jihar Kano ya shirya addu a ta musamman ne don neman yaye annobar corona virus. Sanarwar da Babban sakataren watsa labaran gwamnan kano Mallam Abba Anwar ya fitar, ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan jihar Kano ya shirya addu a ta musamman ne don neman yaye annobar corona virus. Sanarwar da Babban sakataren watsa labaran gwamnan kano Mallam Abba Anwar ya fitar, ya…
Daga Bashir Muhammmad A cikin hudubar da ya gabatar a yau yayin hudubar da ya gabatar a wurin Arfa Limamin masallacin harami ya bayyana cewa Manzon Allah sallahhu alaihi wassallam…
Wata kotu a jihar Legas da ke sauraron karar fyade da rigimar iyali na musamman ta yankewa wani ‘dan acaba mai shekaru 37 daurin shekaru 20 a gidan kurkuku. kotun…
A ƴan kwanakinnan ake ta yaɗa wasu hotuna da ke nuni da tsarin angwancewa a zahiri wanda duniya ta ɗauka cewar ko jarumin ya ƙara aure ne. Mutane na ta…
“Batun dokar kamen goyo tana nan daram” inji Karota. Hukumar kula da tuƙi a jihar Kano Karota ta tabbatar da cewar ba za ta bari a gudanar da wasan guje…
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir Elrufai Ya Rusa Makarantar Wani Da Ya Yi Wa Yarinya ‘Yar Shekara Tara Fyade Gwamnan ya rushe makarantar Mai Suna Liberation Collage dake cikin garin…
Tsohon ɗan takarar gwamnan Kano Mallam Salihu Sagir Takai ya koma jam iyyar APC. Mallam Salihu Sagir Takai wand aya nemi kujerar Gwamnan Kano ƙarƙashin jam iyyar PRP a shekarar…
Najeriya ta sauya matsayinta na rubuta Jarabawa. A baya gwamanatin ta hana yara masu shirin kammala karatu damar rubuta jarabawar bana, Sai dai yanzu ta sauya sabon matsayin da ta…
Gwamnatin Najeriya ta ce maganin da aka karbo daga kasar Madagascar na warkar da cutar coronavirus baya maganin Komai. Ministan lafiya na Najeriya Osagie Ehanire, ne ya sanar da haka,…
Dattijon mai shekaru fiye da 80 an yi garkuwa da shi ne tsawon kwana biyu da wuni ɗaya yana hannun mutanen. “Tsawon kwana biyu da wuni ɗaya ko fitsari sai…