Buhari yayi Allah wadai da kisan yan Agajin Majalisar Dinkin duniya
Shugaban kasar Najeriyi yayi Allah wadai da kisan da Yan Tada kayar baya suka yiwa Ma’aikatan Agaji na Majalisar Dinkin Duniya. Mai magana da yawun shugaban kasar Malam Garba Shehu…