KUNGIYAR ISLAND SURVIVE FOUNDATION NA CIGABA DA TALLAFAWA AL’UMMAR KASAR NAN
DAGA RABIU SANUSI KATSINA. Anyi kira ga al’ummar arewa da su tashi tsaye wajen gudanar da ayukan kungiyoyi dan tallafama al’umma da fidda su daga kangin talauci. Bayanin hakan ya…