Jami’ai Tsaro Sun Yi Musayar Wuta Yayin Da Shugaba Buhari Ya Kai Ziyara Kaduna
Daga Amina Tahir Muhammad An samu rudani lokacin da jami’an tsaro suka yi musayar wuta a lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke kaddamar da gadar Kawo da ke tsakiyar…