Za A Bayar Da Tukwici Ga Mutanen Da Su Ka Tseguntawa Gwamnati Bayanin Ƴan Bindiga A Neja
Gwamnatin jihar Neja ta sanya wani lada da za ta dinga bayarwa ga masu tsegunta mata bayanai a kan ƴan bindigan da su ka addabi jihar. Babbar sakatariyar yaɗa labaran…