Buhari Ya Ce Zai Bautawa Najeriya Da Mazauna Cikinta
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya ce ya ɗauki alƙawari tun a baya cewa zai bauta wa Najeriya da mutanen da ke cikinta iyakar karfinsa. Shugaba Buhari ya sake yin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya ce ya ɗauki alƙawari tun a baya cewa zai bauta wa Najeriya da mutanen da ke cikinta iyakar karfinsa. Shugaba Buhari ya sake yin…
Abdulwahab wanda aka fi sani da Awarwasa ya kwanta dama a yau Litinin. Matashin jarumin ya rasu bayan rashin lafiya da ya yi fama da shi. Ɗan wasan Hausan ya…
Yayin da ya rage saura kwanaki goma kacal a dakatar da karɓar kuɗaɗe da aka sauyawa fasali a Najeriya, kasuwanci na fuskantar barazana cikin waɗannan kwaanaki. Gwamnatin tarayya ta sauya…
Gwamnan Jihar Edo Godwin Obaseki ya bayyana cewa, gwamnatinsa ta kashe Dala Miliyan 150 Dan magance matsalar Zaizayar kasa da Ambaliyar ruwa a sassa daban-daban Na jihar. Gwamnan ya fadi…
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da barkewar cutar Diphtheria, a kananan hukumomi 13 da ke fadin jihar. Kwamishinan lafiya Na Jihar Aminu Tsanyawa ne ya bayyana hakan, jiya Asabar yayin…
Gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri, ya shawarci ‘yan Najeriya da kar su yi kuskuren sake zabar jam’iyya mai mulki ta APC a zabe mai ‘karatowa. Ya bayyana cewa, kamar cigaba…
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyya mai mulki ta APC Asiwaju Bola Tinubu, yayi kira ga ‘yan Najeriya da kar su bar jam’iyyar PDP ta dawo kan madafun iko. Ya…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Nasarawa ta tabbatar da ceto dalibai biyu daga cikin daliban shida na makarantar firemari ta LEA wadanda ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da su a…
Dan takarar Gwamnan Jihar Jigawa a karkashin jam’iyyar LP, Abdullahi Tsoho, ya koma jam’iyyar APC mai mulki. Hadimin Gwamnan Jihar, Badaru Abubakar, Habibu Nuhu Kila ne ya tabbatar da hakan…
Dan takarar shugaban kasa a Najeriya karkashin tutar jamiyyar Labour Party, Peter Obi, ya ce shi da abokin takararsa, Yusuf Datti ba su da wani tabo na cin hanci da…